Breaking News INNALLILLAHI WA’INNALIHIN RAJU’UN By Bauchi Project Online - January 22, 2025 FacebookTwitterPinterestWhatsApp Allah yayi wa Sani Abdulhamid Galaje rasuwa yau A Asibitin Koyarwa na Bauchi Dan shekara talatin da biyar A Duniya yanzu haka ana shirye shiryen Zana’idan sa kamar yadda Addinin Musulumci ya tanada dafatan Allah ya jikansa da rahma ya Gafarta masa