Maigirma Shugaban karamar Hukumar dambam Alh. Garba Tela ya sayi Tramsfors 500kvA guda daya 300kvA guda Uku Cikin yadda Allah ukun sun iso sai daya Yana hanya
Daya an sanya A layin Fada daya Burniwa Ward daya Lele ward tun farko Cikin bayan Shugaban karamar Hukumar yayi nuna farin ciki da murna gamida fatan Alkhairi wa mutanen da ya sanya su farin ciki na ganin sunyi amfani da Tramsfors yadda ya dace tareda Kuma da neman kara nuna goyon baya wa Gwamnatin Maigirma Gwamna Sanata Bala Mohammed domin more romon Dimakaradiyya daga karshe yayi fatan Alkhairi wa Al’ummar Dambam gaba daya